YADDA AKE SAMUN KUDI TA FACEBOOK

Assalamualaikum warah matullah barkammu da sake saduwa daku in fatan kowa na cikin koshin lafiya 
Ayau dai munzo muku da kyakkyawan darasi na samun kuɗi 
To kamar yadda kuka sani facebook kafafen ta sada zumunta da musayar ra'ayi
Shi yasa suma suka fara biyan mutane kudi kar ace mutum yana kashe data shi kasan watarana za'a gaji a daina halarta 


Shi yasa suma suka fara biyan mutane
Kudi amma da sharudan aikin
SHARUDDAN SUNE......

(1)Sai Kanada facebook page ko preffecinal mode

(2)Sai Kanada mabiya dubu goma 10,000 tukuna sufara biyanka kudi

(3)Banda posting na cin mutuncin ko Basta da dai sauransu

To wadannan sune sharuddan da fatan zaku kiyaye su amma kar kuga kaman
Bayanin bay tsayaba amma nima bangama sanin yadda ake yi Asamu kudin ba amma inna gano zanzo namuku bayani 

Inshallah mu gode kuci gaba da bibiyar mu

Comments