assalamualaikum
barka dasake
saduwa daku a wannan post din zakuji app mafi
dacewa wajen hada
cartoon
gasu kamar haka
1.nafarko shine( make joke )
wannan shine mafidacewa wajen hada cartoon amination kuma mallakin yan India ne
2.na biyu shine (plotagon story na san wannan. kamma kun sansh amma ba'a saukeshi a play stor saidai a app stor
sauran kuma sai mun hadu a next week insha allah
Comments
Post a Comment
sanimuhd766@gmail.com