TARIHIN SHEIKH ABUBAKAR GIRO

ASSSALAMUALAIKUM Warah matullah wabarkatuhu muna godiya da gudun mawar da kuke bamu danna awannan shafi to yau inshallah munzo muku da tarihin babban malamin addinin Muslunci watou Abubakar giro argungun kenan Click dafarko dai Sunan shi Abubakar giro dannanan an haifeshi aranar 3 ga watan Nuwamba 1983 yarasu aranar 6 ga watan sep 2023 ya rasu yanada babban mastayi a bangaren da'awa yayi karatu a makaranti da dama a Najeriya kuma ya fara da makarantar tsangaya kafun yamutu dai shine sakataren kungiyar izala danna nan karkashin jagoran cin. SHEIKH Abdullahi balalau muna rokon ALLAH yayi masa raham dashida sauran mamata baki daya AMEEN YA ALLAH

Comments