Yadda ake hada cartoon part 2

assalamualaikum jama'a barkanmu dasake saduwa awannan website namu awancan satin mun muku sunan app din yau ga yadda ake anfanidashi da farko kana shiga zakaga anrubuta create new project zai kaika izuwa kan cartoon kala kala sai ka zaba kana zaba zai nuna ma kayi editor na shi kana gamawa shikenan saikayi save

Comments