TARIHIN JARUMI RAM CHARAN

ASSALAMUALAIKUM warah matullah to farko dai 
(1)WAYE RAM CHARAN
ram Charan dai wani mutum ne mai son wasan kwaikwayo kakan fina final na barkwanci da sauran su
Bayan haka harkar shirya finafinai da kikaga yanayi gado yayi a gun mahaifinsa
Watou CHARAN JEEVI  nasan dayawa sun sanshi sannan dan uwane ga paparawo
Shima nasan kun sanshi sosai 
YAUSHE AKA HAIFI JARUMIN ..
An haifi ram a shekara ta 1991 ranar Litinin 3 ga watan Oktoba watou yanzu yanada shekara 31 kenan
ABUBUWAN DA YAFI SO...
ehh to abubuwan da yafi so dai sun haɗa sun haɗa da wani wani producer yana burge shi sannan yanada mata guda kuma itama acikin fans dinsa ya aura
Kuma yana son launi mai kalar baki da fari
Kuma yanason sa kana nan kaya kamar jeans da t.shirt .....
ABOKAN SHI.....
Yanada abokai mata da maza kamar Kajol abokiyar sa ce irinsu NTR da ALLU ARJUN DA SAURANSU
IYALAN SHI ...
yanada iyalai dai kamar mata daya dakuma da daya
Wannan shine takaitaccen tarihin babban jarumin watou RAM CHARAN kuci gaba da biyar mu duk wanda kuke so abaku tarihin sa a shirye muke WASALLAM nidinne

Comments