GINSHIKOKIN TALAUCI

Assalamualaikum warah matullah
Ayau inshallah jama'a zamu muku bayani akan ginshikokin talauci guda shida 6

 To talauci dai ya kasu kashi biyu ...
(1)WANDA ALLAH YA DORAWA
.
.
.
(2)WANDA KA DORAWA KANKA
..
to duka zamu yi bayani akansu 
(1)explain
wanda Allah yadorama dai shine wanda kullum kana nema amma Allah baiyi zaka yi arzikiba
(2) explain
shi kuma wanda kadorawa kanka shine kwata kwata baka nema kabiye son jiki dadai sauransu..
To ginshikokin talauci dama su shida ne yanzu zan irgosu
(1)YAWAN BACCI
(2)YAWAN HUTU
(3)YAWAN ROKO
(4)YAWAN KASALA 
(5)YAWAN KALLON NA KASA DA KAI
(6)YAWAN TUNANI..
TO ina awa kowa shawarci daya guji wadannan abubuwa dana irgo guda shida 6 i kana da daya daga ciki rika nisan ce shi
Wasallam Allah ka tsaremu daga TALAUCI
AMEEN kuci gaba da bibiyar mu

Comments