BAYANI AKAN FACEBOOK DA INSTERGRAM REELS

Assalamualaikum warah matullah barkammu da sake saduwa daku
Ayau munzo muku da wata garabasa
Amma tanada sharudda acikin ta
Saboda kudine amma sunada wahalar samu saboda haka ga matakan da zakabi

MUJE ZUWA......
facebook da Instagram dai kafafen na Sada zumunta da musayar ra'ayi amma ba'iya abinda ake yi dasu ba kenan a samun kuɗi dasu
(1)Sai Kanada facebook page ko preffecinal mode
(2)sai Kanada mabiya dubu goma 10,000
(3)Banda posting na cin mutuncin ko Basta da dai sauransu
(4)Banda watan posting
Allah ya taimaka mana AMEEN

Kuci gaba da bibiyar mu

Comments