Assalamualaikum warah matullah
Ayau dai munzo muku da wata fasahar zamani mai suna ATTFICIAL INTELLIGENCE nasan dayawa sun Santa amma wasu irina kenan basu san da'itaba
To ATTFICIAL INTELLIGENCE dai wata fasaha ce wacce take da abubuwan al'ajabi iri iri wanda bakasan dasuba
Irinsu suna alaqa da internet da dai sauransu
Bai kamata ace a Barka abayaba Yakamata ace kana anfani da ATTFICIAL INTELLIGENCE
.
Sannan ga kuma i kana anfani dashi to zai saukaka maka ayyukan ka Yakamata kashiga wannan tsararin domin samun riba ta fannin kasuwanci na zamani da dai sauransu
.
.
Kuci gaba da bibiyar mu
Comments
Post a Comment
sanimuhd766@gmail.com