Assalamualaikum warah matullah
Ayau dai munzo muku da wani wuri wanda ake kira da BARMODA TRIANGLE
wani wurine wanda ake ta hastari zakaji mutane sunanta fada BARMODA TRIANGLE amma bakasan inda yake
wani wurine wanda ake ta hastari zakaji mutane sunanta fada BARMODA TRIANGLE amma bakasan inda yake
Ga taswirar wajen kuna gani
YAWAN HASTARI DA'AKAYI A WAJEN
TO anyi hastari da dama a wurin
Tun daga 1888 har zuwa yanzu anyi hastari ya wuce a irga
KAFUWAR WURIN
to wurin dai ba'a sani mu sababbin zuwan wurin a amma kawai gani akayi indai jirgi ta gifta ta wurin a gama baza'a sake ganinta a
MEYENE ACIKI
To har yanzu dai ba'a tabbatar da abinda yake cikiba amma wasu since hanyar shiga wata duniyar ne wasu kuma since bakaken aljanune ACIKI da dai sauransu zaka iya karanta cikakkun labaran a WIKIPEDIA Wasallam kuci gaba da
Comments
Post a Comment
sanimuhd766@gmail.com