Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabarkatuhu ayau dai munzo muku da wani babban abu mai muhimmanci a web blogger kuma inbashi adsense baza sukarbi approval
muje cikin shirin
DAFARKO PROFILE NA BLOGGERS NAKA WATOU INDA AKEYIN POSTING IDAN KAJE SAIKA SHIGA LAYUKA GUDA UKU ZAKAGA INDA AKASA
(LAYOUT) BACIN KASHIGA
ABU NABIYU SHINE
Wasu layuka dogi dogi saika shiga na ukun bacin kashiga zakaga inda ake rubuta suna anan zakasa CARTEGORY saika yo kasa zakaga ina akasa (ADD NEW ITEM) SAIKA shiga saika rubuta abunda kakeso watou CARTEGORY naka daganan saika danna save shikenan kagama amma zaka iya kirkirar su daya yanda kakeso
mungode da ziyartar shafinmu
www.saniroky.blogspot.com
Comments
Post a Comment
sanimuhd766@gmail.com